Health

Yar Uwa Ga Hadin Maganin Yadda Zaki Gyaran Nonuwanki Da Zasu Sa Mai Gida Kin Kallon Wata Macen Da Ba Ke Ba

Yar Uwa Ga Hadin Maganin Yadda Zaki Gyaran Nonuwanki Da Zasu Sa Mai Gida Kin Kallon Wata Macen Da Ba Ke Ba

CLICK HERE TO WATCH FULL VIDEO NOW

Assalamualaikum yan’uwa barkanmu da sake saduwa Acigaba da kawo maku dabarun hada abubuwa daban daban cikin sauki kuma a cikin gidajenmu.

A yau zamuyi magana ne akan
gyaran jiki musanmam gyaran nono, ga masu sha’awa ta gyara jikinta ko ta fara hada na sayarwa zata bi wannan hanyar wajen cimma nasarar gyara cikin sauki.

Abubuwan daza a tanada:

  • Garin hulba gwangwani 1
  • Garin si’itir gwangwani 1
  • Alkama gwangwani 2
  • Gyada gwangwani 2

Yadda zaku hada:

Dafarko za a fara gyara alkama da gyada a wanke a shanya su bushe sosai sannan sai akai nika a niko su, bayan an niko sai a samu leda mai kyau mai fadi ko faranti babba a bajesu ashanya su sake bushewa sosai.

Sannan sai a samu rariya a tankade a fidda dusan. Shi kuma garin mai laushi sai a samu roba mai kyau sai ajuye aciki.

Saikuma adakko garin hulba da siitir din shima a hadesu cikin wani roba mai kyau a jiye.

Yadda ake anfani dashi;

  • Hadin alkama da gyada cokali 2
  • Hadin hulba da si’itir % cokali
  • Ruwa misalin kopi 1%

Idan aka tashi za ai anfani dashi za a samu ruwa da dan yawa (misali in anaso ayi anfani da ruwa kopi 1ne to sai asa kopi 1%) akan wuta, a dauki cokali a ibi garin hulban da si’itir din nan misalin % cokali (ba a’sawa dayawa) sai azuba cikin ruwannan abari ya tafaso.

Agefe guda kuma sai a ibi garin alkamar nan da gyada misalin cokali 2 a danyi kamar za ai talge in ruwan da muka daura a wuta ya tafaso sai a juye wannan kullin da muka dama ai talge dashi (ba’aso yayi kauri) saboda xamu barshi akan wuta saiya dahu, anma fa arikayi ana juyawa saboda karya kama.

In an tabbatar ya dahu sai a juye asamu madara da dan suga asa, sai asha Da dumi. Za a iyayin wannan kullum sau daya, in sha Allah bayan sati 2 ajere za a fara Jin/ganin canji.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button