Kennywood

Yanzu Yanzu; An Kama Wasu Manyan Yan Fashi da Suke Zuwa Bank Suna kokarin

Yanzu Yanzu; An Kama Wasu Manyan Yan Fashi da Suke Zuwa Bank Suna kokarin

A wannan labarin zakuji yadda yan sanda sukai nasarar kama wani kadur gumin dan damfara dan haka sai kushiga kukuran ta labarin daki daki akan wannan shafin namu

Masha Allah Hukumar Yan Sanda Sun Samu Nasarar Kama Wasu Manyan Yan Fashi da Suka Kware Wajen Kwacewa Mutune Kudin Su Domin Kuwa Yanzu Haka An Kama Wasu Daga Cikin Su.

Cikin Wa Yanda Aka Kama Akwai Wani Daga Cikin Su’ Mai Suna Usman Kuma Babban Mutun Ne Mai Kimanin Shekaru 35 Zuwa Sama Inda Yayiwa Hukumar Yan Sanda Bayanin Yadda Suke Kar’bar Wa Mutane Kudin Sannan An Kama Wasu Kudaden da Suka Karba a Hannun Wasu Jama’ar

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button