Labaran Hausa

Yadda Wani Soja Ya Kama Matar Shi Tana Lalata Da Tsohon Saurayinta A Cikin Gidan Shi

Yadda Wani Soja Ya Kama Matar Shi Tana Lalata Da Tsohon Saurayinta A Cikin Gidan Shi

CLICK HERE TO WATCH FULL VIDEO NOW

Yau dubun wata matar soja ta cika bayan samun wani video wanda take cin amanar shi wacce muke samun bayanai ta dauki kusan shekara biyu tana yaudarar mijin nata.

Rahoton ya ce matar ta shafe shekaru biyu tana cin amanar mijinta. A wannan karon da ya koma gida bai ce mata ba don yana zargin tana ci amanar sa.

Shigar gidan keda wuya sai ya tarar da matarsa ​​da tsohon saurayinta suna cin amanarsa. A cikin faifan bidiyon da muka samu ba a ganin fuskokinsu domin ba daidai ba ne a nuna fuskar su zai zama cin fuska ga su da sauran ‘yan uwa.

Sojan ya yi mamakin ganin matarsa ​​da tsohon saurayin sa domin bai taba tunanin matarsa ​​za ta iya yi masa haka ba. Lokacin da yaga matarsa ​​a cikin wannan hali sai ran shi baci sosai.

Domin idan babu wanda yake tare da shi yana ba shi hakuri a lokacin zai iya kashe matar da tsohon saurayinta. Wannan shine video ga mai bukatar kallo.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button