Labaran Hausa

Yadda Wani Mahaifi Yakai Matashi Kotu Bayan Yin Ido Biyu Da Wannan Bidiyon Yana Rungumar Masa Yarinya

Yadda Wani Mahaifi Yakai Matashi Kotu Bayan Yin Ido Biyu Da Wannan Bidiyon Yana Rungumar Masa Yarinya

Yadda Wani Mahaifi Yakai Matashi Kotu Bayan Yin Ido Biyu Da Wannan Bidiyon Yana Rungumar Masa Yarinya

Wani mahaifi ya maka saurayin yarinyar sa kotu bayan ganin wani bidiyon shi yana rungumar yarinyar shi. Wannan mahaifi ya bayyana ba tun yanzu yake ganin wannan yaro a tare da yarinyar shi ba tunda ya lura bashi da kyakkyawar tarbiya ya same shi yace ya kyale mashu yarinyar shi ko aurenta zaiyi bazai iya bashi auren ta ba.

A lokacin ya nuna masa ya rabu da ita amma sai labari yazo masa suna haduwa a wasu guri can nesa da gudanshi. Yaje wajen bai gansu ba sannan ya saka mutane su saka ido kan shi duk lokacin da aka sake ganinsa da yarinyar shi a rike masa shi zai kaishi wajen yan sanda domin ya bata masa tarbiyar gidansa.

Wannan mahaifi ya bayyana dalilin da yasa yace ya bata masa tarbiyar gida. Yace gidan shi yarinya bata fira da kowa sai wanda zata aura sannan bata zuwa waje domin ta hadu da wani amma duk ya koya mata har harta kai da ita bata bin duk abinda yace saboda hure mata kunne.

Ya cigaba da cewa kwatsam ya zaune sai ake zuwa mashi da wani labari anga bidiyon yarinyar shi a soshiyal midiya wannan matashi yana rungumar ta. Bai yarda ba a lokacin saboda yasan tarbiyar da yaba yarinyar shi. Ya dauko wayar shi domin yin sacin din akawun da aka ce masa anga bidiyon.

Yace bai taba saka wani shafin soshiyal midiya a wayar shi ba sai ranar nan dubawar shi keda wuya yaga wannan bidiyon shine a shafin farko ya bayyana irin bakin cikin da yaji saida yayi hawaye. Daga nan bai tsaya ko ina ba sai gidan su wannan yaro tare da yan sanda.

Su kama shi da tuhumar ya batama yarinyar ahi tarbiya. YanU haka an kai yaron kotu domin tabbatar da zargin da akeyi masa sannan kotu ta yanke mashi hukunci.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button