Yadda Sheikh Bello Yayiwa Buhari Kaca Kaca Yaci Mutuncinsa Kan Maganar Chanza Kudi
Yadda Sheikh Bello Yayiwa Buhari Kaca Kaca Yaci Mutuncinsa Kan Maganar Chanza Kudi

CLICK HERE TO WATCH FULL VIDEO NOW
Kamar yadda kuka sania kaf fadin duniya babu wanda yake da zarrar fadawa shuwagabannin nijeriya gaskiya kai tsaye babu tsoro ko fargaba a kasar nan kamar mai girma Sheikh Bello Yabo. Kuma yana daya daga cikin manyan malamai wanda suka san halin ko wanne dan siyasa na kasar nijeriya.
A yan kwanakin nan shugaban kasa buhari ya fito da maganar chanza kudin kasar nijeriya daga kan naira dubu daya zuwa naira dari biyu wanda ya bada dalilin sa na chanza kudi kamar haka. Barayin gwamnati da barayi masu sace mutane suna amsar kudi sannan da yan ta’adda.
Sune dalilin da yasa za’a chanza wannan kudi domin su bazasu samu damar yin chanjin kudin ba kaga duk kudin da suke dashi ya koma bola kenan sun lalace. Sheikh Bello Yabo a hangensa ya hango wannan chanjin kudin bazai taba wanda ake tunani ba kan talakawa abun zai kare wato talaka ne zai sha wuya.
Sannan yace ba yau buhari ya fara chanza kudi ba ya chanza su a shekarar 1984 wanda hakan sune farkon silar lalacewar kudin mu a kasashen waje aka daina amfani dasu. Yanzu ma haka abinda zai faru kenan. Bama shj kadai ba akwai manyan malamai wanda suyi magana ko tsokaci.
Ga cikakken bidiyon nan munkawo maku.