Kennywood

Yadda Saurayi Ya Bayyana Bidiyon Tsaraicin Budurwarsa Saboda Tace Masa Bazata Sake Aikata Zinah Ba

Yadda Saurayi Ya Bayyana Bidiyon Tsaraicin Budurwarsa Saboda Tace Masa Bazata Sake Aikata Zinah Ba

CLICK HERE TO WATCH FULL VIDEO NOW

Gaskiya abinda ake yiwa yan mata ba’a kyauta mu su sannan ba laifin kowa bane illa laifin su saboda sune suke bayar da kafar da saurayi zai aikata wani abu wanda mijinsu ne kawai aka halartawa yayi haka dasu daga karshe kuma yazo yana musu barazana wacce zata iya lalata rayuwarsu anyi ba sau daya ba ba sau biyu ba amma duk da haka bai zama musu darasi ba.

Budurwar ta bayyana yadda ta shiga cikin wani mawuyacin hali saboda yadda wani saurayinta ya bayyana wani bidiyon ta na tsaraicin ta dalilin ta bayyana masa cewa ta daina wannan abinda suke aikatawa saboda ba daidai bane haramunne amma wannan saurayin yaki amincewa.

Bayan yayi mata magiyar da ta dawo su cigaba da aikata mummunan aikin amma sam wannan budurwa taki ta dawowa shine ya bayyanawa duniya bidiyon lalatar dasu aikata tare da ita a baya wanda bata san lokacin ya dauki wannan bidiyon sannan wannan abin ya sakata cikin wani mawuyaci kuma hali mummuna.

Allah dai yasa mudace ya shiryamu ya kare mu daga mummunar kaddara, hakan ya zama darasi ga wasu matan saboda su daina yarda suna bawa maza kansu suna lalata dasu saboda wasu zasu jawo musu shiga cikin wani hali kamar yadda wannan Budurwa ta bayyana ta shiga.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button