Hausa Series Film
Yadda Rayuwar Jaruma Hauwa Waraka Ta Koma Bayan Daina Saka Ta Film
Yadda Rayuwar Jaruma Hauwa Waraka Ta Koma Bayan Daina Saka Ta Film

CLICK HERE TO WATCH FULL VIDEO NOW
Shin ko kuna da masaniyar yadda rayuwar babbar jarumar kannywood ta koma wato hauwa waraka wacce an dade anan fafatawa da ita. A yau mun kawo muku labarin fitacciyar jarumar kannywood Hauwa Waraka wacce ta yi fice a fagen fina-finai a kasarta Najeriya da sauran kasashen Afirka.
Wacece Hauwa Waraka? Shahararriyar ‘yar wasan kannywood kuma ‘yar kasuwa Hauwa Abubakar wacce aka fi sani da suna Hauwa waraka jaruma ce mai hazaka kuma cikakkar jarumar kannywood amma wasu na ganin ta a matsayin mace mara kunya wadda a zahiri ta bayyana cewa ba ita ba ce.