Yadda Malam Ya Fusata Bayan Ganin Bidiyon Lalata Da Matan Hausawa Suke Yi
Yadda Malam Ya Fusata Bayan Ganin Bidiyon Lalata Da Matan Hausawa Suke Yi

CLICK HERE TO WATCH FULL VIDEO NOW
Kamar yadda kuka sani zuwan soshiyal midiya cigaban da aka samu a wajen yaran hausawa da musulmai bai kai ci bayan da aka samu ba saboda yanzu duk wasu manyan laifuka ta hanyar soshiyal midiya ake aikata su.
Yanzu abubuwan da matan hausawa suke aikatawa a soshjyal midiya ya fara fusata malaman addini, manyan malaman addini a kasar najeriya. Domin abubuwan da suke aikatawa basu kadai zai janyowa bala’i ba harda al’ummar da suke tare dasu.
A cikin wannan kwanakin babban malamin addini Sheikh Pantami yayi wata wa’azi kan abubuwan da mata suke aikatawa a gidan iyayen au suna daurawa a soshiyal midiya kuma har iyayen suke ganin abun birgewa ne yarinyar su ta waye.
Yanzu ma wata lalata da suke ya sake saka malaman addini yin wa’azi da bayyanawa su masu da iyayen su irin cikin bala’in da suke harda ma al’ummar da suke kallo tunda idan ba’a kallo ana nuna masu ana so baza suyi ba.
Muna fatan Allag ya kara shirya mu.