Kennywood

Yadda Jamila Nagudu Ta Fashe Da Kuka Saboda Duk Shekara Sai Ance Ta Rasu

Yadda Jamila Nagudu Ta Fashe Da Kuka Saboda Duk Shekara Sai Ance Ta Rasu

CLICK HERE TO WATCH FULL VIDEO NOW

Babbar jarumar kannywood ta fashe da kuka bayan gajiya da kasa gane menene tayi wa mutane duk shekara sai an yada labarin mutuwar ta.

A yau muna tafe da rahoton babbar jarumar kannywood Jamila Nagudu tana kuka idonta bayan ta gaji da ganin duk shekara ana yada jita-jita cewa ta mutu kuma bata san me take yiwa mutane ba, duk shekara sai a ce ta mutu.

Idan ka kalli hoton da muka kawo maka a sama, za ka ga hoton Jamila Nagudu dauke da hoton gawa.

Bayan ta kasance tana ganin hotonta da gawa ta kuma nuna mata da son sanin abin da ta yi wa wadanda suka yada ta mutu.

Don haka ne ma wannan babbar jarumar ta kannywood ta yi kuka, ta kuma bukaci ‘yan jaridan da suka mutu, su daina yi, kuskure ne ko kuma su fada mata abin da ta yi musu.

Don ƙarin bayani kuna iya kallon wannan bidiyo

 

Ku Biyomu ta Shafikan mu na sadarwa

Twitter.com

Telegram.com

Facebook.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button