Yadda Bidiyon Wasu Yan Nijar Macce Da Namiji Ya Janyo Cece Kuce
Yadda Bidiyon Wasu Yan Nijar Macce Da Namiji Ya Janyo Cece Kuce

CLICK HERE TO WATCH FULL VIDEO NOW
A yau ne muke cin karo da wani bidiyon macce da namiji wanda suka kasance yan kasar janhoniyar nijar. Mutane suna ta daya wannan bidiyo a kafar sada zumunta ta zamani wato soshiyal midiya suna zaginsu a matsayin hausawa ne suke aikata wannan abu.
Mafi yawancin mutanen dake yada wannan bidiyo basu da masaniyar wadannan mutane ba yan kasar nijeriya bane sannan ba hausawa Bane. Amma kadan daga cikinsu wanda suka gane suna kokarin fahimtar da sauran.
Bayan bincike da 24blog ta gudanar ta gano wadannan saurayi da budurwa ba ma’aurata bane kuma kawai sunyi wannan bidiyo ne domin nishadi da soyayya sannan al’adarsu ta babban ta da ta hausawa kamar yadda dama hausawa ne ke zaginsu.
Masali kamar musulman indiya zaku ga suna taba macce yadda suke so kuma ba muharramar su ba kuma basu jin komai saboda haka al’adarsu take. Suma wannan saurayi da budurwa ba hausawa bane sannan al’adarsu bazata kasance daya data hausawa.
Sannan bamu samu cikakken bayani kan wannan saurayi da budurwa ba.
Ga bidiyon nan wanda yake tsawon mintuna takatin: