Yadda Asirin Wani Malamin Islamiyya Da Ya Dade Yana Lalata Da Dalibarsa Ya Tonu
Yadda Asirin Wani Malamin Islamiyya Da Ya Dade Yana Lalata Da Dalibarsa Ya Tonu

Dubun wani malamin islamiyya ta cika bayan kwashe tsawon lokaci yana lalata da dalibarsa. Bayan jami’an yan sanda sun kama shi sun tsayar dashi a kaban kamera anayi masa tambayoyi game da laifin da ake tuhumar shi da ita.
Ya amsa laifinsa ba tare da yayi gardama ba gabaki daya fadin duniya na kallonshi a wannan bidiyo da akayi masa. Sannan ya bayyana ta yadda akayi harya samu damar fara yin lalata da ita.
Ya fara da cewa “Shi malami ne a gidansu su kusan bakwai ne yake koyawar sannan kuma shi malamin Alqur’ani ne yake koyarwar yace ba lokaci daya yake koya masu ba saboda makarantar boko da suke zuwa.
Wani lokacin yana koyarwa da wasu sai kuma idan wasu suka dawo suma yazo ya koyar dasu, yarinyar da yake lalata da ita yana koyar da ita ne tare da wani karamin kaninta ne, sun kwashe shekara daya yana koyar da ita.
Yace har sun saba sosai dalilin haka yasa take yi masa wasu tambayoyi kan abinda ya shafi rayuwar mata, ya bayyana abinda ya faru tsakaninsu itace wacce ta bashi dama a ranar da abun zai fara faruwa.
Ya bukaci tayi rubutu a allo da tazo yi sai tsawonta baikai ba sai tace ya daga ta domin tsawonta yakai a daidai wannan lokacin ne suka fara aikata wannan mummunan aiki.
Anyi masa tambaya meyasa ya biye mata bayan karatun addini yake koya masu sai yace ai kaddara ce kuma dan adam baya zabawa kanshi kaddara Allah ne wanda yake zaba mashi ita.
Sannan ya bayyana yana da mata bama daya ba, har yana da yara. Sannan ya bayyana da yar shi bazai ji dadi ba wannan abun ya faru da ita