Labaran Hausa

Yadda aka kama wani babban mutum yana kwanciya da yarinyar sa saboda ya saki mahaifiyar ta

Yadda aka kama wani babban mutum yana kwanciya da yarinyar sa saboda ya saki mahaifiyar ta

A kwanakin nan mu ke samun rahoto akan wani magidanci da yake kwanciya da yarinyar sa saboda mahaifiyar ta basu tare ya sake ta.

Yarinyar ta bayyana hakane bayan sun tsaya a gaban kotu ta fara da cewa “tun lokacin da mahaifiyar tabar gidan ya fara yin wannan mummunan aiki ta ita”

Tace “a duk lokacin da yake son yi sai yace zaiyi kamar ya aike ta idan ta fita sai ta shigo ta kofar waje wacce yayi da za’a iya shiga dakinsa ta waje idan ta shiga sai yace ta cire kayan ta idan taki sai yace zai kashe ta”

Ta kara da cewa “idan ya fara amfani da ita tana jin zafi sosai amma idan tace da zafi tana kokarin kuka sai yace zai kashe ta wannan idan kuma ta fadi ma wani sai ya kashe ta”.

“Tun tana jin tsoron tona mashi asiri ta daina wata rana taje gidan mahaifiyar ta sanar dasu duk abinda ke faruwa sai suka ce ta zauna nan kada ta koma gidan mahaifin nata”.

“Kwana daya, kwana biyu yaji bata dawo ba sai ya aika a kira ta. Suna jin ya aiko sai suka tsara yadda za’ayi a kama shi suka ce mata ta koma. Komawar ta keda wuya ya kira ta cikin dakin yana mata fada tana so ya mutu ne tace aa”.

“Sai yace indai baki so na mutu kada ki kara tafiya ki barni anan ma ya kara neman da ya aikata wannan mummunan abu da ita sai asirinsa ya tonu suka kaishi kotu”.

Sun bayyana babban abun bakin cikin da akayi masu shine “aka hada baki da maki garin, garin su aka je asibitin mahaukata aka kawo kotu cewa wannan mahaifin yarinyar yana da matsalar kwakwalwa”.

Kotu tayi watsi da wannan shari’a. Wannan lamari ya faru a garin zaria.

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button