Labaran Hausa

Yadda A Kama Wata Macce Da Namiji Suna Lalata A Tashar Gusau Turmi Da Tabarya

Yadda A Kama Wata Macce Da Namiji Suna Lalata A Tashar Gusau Turmi Da Tabarya

CLICK HERE TO WATCH FULL VIDEO NOW

Mun samu rahoto kungiyar hisbah sun samu nasarar kama wasu macce da namiji wanda make zargin su da aikata lalata a tsakiyar tashar mota dake garin Gusau jihar zamfara.

A yadda muke samun rahoton wanda ake zargi sunyi wannan lalata ne a tsakiyar tashar babu kaya a jikin su ba tare da sunji nauyin mutane suna kallonsu ba.

Dalilin wannan tsabar rashin kunyar da sukayi mutane ba tare da bata lokaci ba suka kira jami’an husbah, cikin sauri suka shigo cikin tashar suka tafi da wadannan macce da namiji.

Babu bata lokaci aka kai wadanda ake zargi da aikata wannan mummunan aiki cikin mutane ba tare da jin nauyi ba kotun shari’a musulunci dake garin Gusau domin yanke masu hukunci.

An samu damar yin hira da wadanda ake zargi namijin ya bayyana cewa shi baisan ta yadda wannan al’amari ya faru ba shidai yasan yaje wajen wani biki kila anan aka bashi wani abu yasha.

Ita kuma maccen ta bayyana cewa ba halinta bane, tana sana’ar siyar da sanda ne, ta bayyana idan ta fito bata samu ciniki ba shine take shiga wannan hali. Muna fatan Allah ya kara shirya mu da zuri’armu baki daya. Ameen.

Zaku iya kallon wannan bidiyo domin samun karin bayani:

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button