Kennywood
Yadda 442 yakara samun wata budurwar a madadin Safara’u
Yadda 442 yakara samun wata budurwar a madadin Safara’u

CLICK HERE TO WATCH FULL VIDEO NOW
Yadda 442 yakara samun wata budurwar a madadin Safara’u
Zargin lalata da akewa Mr442 da Safara’u yasa yayi magana cikin wannan Bidiyon.
Fitaccen mawaki wanda akafi sani da Mr442 yayi magana akan zargin sa da mutane suke dashi da safara abokiyar wakarsa.
Wasu daga cikin mutane suna musu kallon mutanan banza a cewar sa, kasan cewar yana tare da Safara’u.
Amma ya yi cikakken bayani a wata hira da akai dashi ya bayyana tsakanin sa da ita, Ya kuma roki masu dabi’ar zargi da su dena ba abune mai kyauba.
Ga dai cikakkiyar hira da sukai dashi.