Labaran Hausa

Wata Amarya Ta Bayyana Bidiyon Yadda Take Yiwa Mijinta Wanka Saboda Tsananin Son Shi Da Take

Wata Amarya Ta Bayyana Bidiyon Yadda Take Yiwa Mijinta Wanka Saboda Tsananin Son Shi Da Take

CLICK HERE TO WATCH FULL VIDEO NOW

Iko sai Allah yadda wasu sabon aure amaryar ta bayyana yadda take yiwa angon nata wanka da kanta sannan ta bada hujjar tsananin son shi da take ne yasa bata iya barinsa yayi aikin wahala shiyasa har wanka take mash da kanta saboda shima aiki ne.

Wannan bidiyo data saki yayi matukar yawo a soshiyal midiya saboda wannan ya zama sabon abu a wajen mutane. Sannan ya saka mutane da yawa cikin mamaki da maganganu iri-iri harda masu zaginta dalilin baikamata ta bayyanawa duniya ba.

Bayan 24blog ta gudanar da bincike ta gano wannan ma’aurata ba musulmai bane sannan ba hausawa bane. Ko lokacin da suka bayyana wannan bidiyo bada yaren hausa sukayi amfani ba.

Hausawa ne sukayi amfani da yaren hausa wajen yada wannan bidiyon. Amma mutanen da sukayi bidiyon suka yada bawani abu bane a addininsu da al’adarsu indai suna son abu zasuyi komai kan shi sannan kuma su bayyanawa duniya ba tare da ganin baikamata ba ko yakamata.

 

Ku Biyomu ta Shafikan mu na sadarwa

Twitter.com

Telegram.com

Facebook.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button