Labaran Hausa

Wai ina hukumar hisba ne kuna kula da irin wannan lungunan a unguwa…

Wai ina hukumar hisba ne kuna kula da irin wannan lungunan a unguwa…

Qalu innalillahi Wa’iya Zubillah An Saki Bidiyon Wani Saurayi da Budurwa Yadda Suke Ta Iskanci a Wani Lungu Babu Kunya ba tsoran allah Harda Yiwa Juna Kiss.

Wai ina hukumar hisba ne kuna kula da irin wannan lungunan a unguwa…

Bidiyon Wani Saurayi da Budurwa Yayi Matukar Jawo Magana a Kafafan Sada Zumun Inda Aka Saki Bidiyon Wani Saurayi da Budurwa Suna Yiwa Juna Kiss Babu Kunya a Wani Karamin Kauye Innalillahi.

Yanzu Haka dai Jama’a Dadama Sunyi Magana Akan Wannan Lamari Inda Kowa Ke Toffa Albarkacin Bakin Sa Akan Abunda Sukai Bai Kamata Ba Kuma Bai Dace Ba.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Yadda Aka Saki Bidiyon Wani Saurayi da Budurwa Suna Yiwa Juna Kiss Babu Kunya a Gaban Jama’a Allah Ya Shirya ya.

babu shakka labarin ya matukar babu mamaki do da ganin yanda yanzu duniya tazo karshe munajin dadin yanda kuke kasancewa tare damu a kowanne lokaci equitynewstrack.com

 

Ku Biyomu ta Shafikan mu na sadarwa

Twitter.com

Telegram.com

Facebook.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button