Matan arewa

Tsawan shekara 6 mijina ya kasa yimin ciki shine yasa nane mi direba na yanzu yaran mu…

Tsawan shekara 6 mijina ya kasa yimin ciki shine yasa nane mi direba na yanzu yaran mu…

Wani labari da muke tafe dashi mai daure kai wanda wata mata da ci amanar mijin ta hanyar kwanciya ta dire ban ta kuma yanzu haka sun sami yara har biyu ba tare da mijin ta yasa komai ba.

SHIGA NAN👇👇👇

Wata matar aure ta bayyana wa duniya yadda ta yi lalata da direbanta kasancewar ta kwashe shekaru 6 da aure ba tare da samun juna biyu ba, Legit.ng ta ruwaito.

A cewa matar, babu yadda bata yi da mijin ba akan su je asibiti don a duba lafiyarsu amma ya ki amincewa, hakan yasa ta yanke shawarar tuntubar direbanta.

Ta ce yanzu haka yaransu biyu da direban, kuma abinda yasa ta sanar da duniya gaskiya batu shi ne kada nan gaba mijinta ya gane cewa ba yaransa bane.

An sakaya bayanai dangane da matar inda tace ta yi shekaru 6 da aure, kuma babu kokarin da bata yi ba don ta samu ciki amma abin ya gagara.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button