TIKTOK

Tofah Babbar magana; Ku Kalli Bidiyon Murja Ibrahim Ko Kunya Itama Tafara Yin Wakar Batsa

Tofah Babbar magana; Ku Kalli Bidiyon Murja Ibrahim Ko Kunya Itama Tafara Yin Wakar Batsa

Tofah Babbar magana; Ku Kalli Bidiyon Murja Ibrahim Ko Kunya Itama Tafara Yin Wakar BatsaTofah Babbar magana; Murja Ibrahim Kunya Itama Tafara Yin Wakar Batsa
Tirkashi murja Ibrahim Kunya a Hannun 442 yayin Rera sabuwar wakarta ( Yaga yaga )

Shikkenan dai yanzu murja ta zama cikakkiyar mawakiya domin yadda akaga ta dage kullum aiki tukuru domin ganin wakar da takeyi ta karbu a wajen mutane da kuma masoyanta shi yasa take aiki babu dare babu rana duka domin ganin ta karbu
Sai dai kuma aiki da wannan mawakin 442 akwai wuya wanda baya boye kuskure idan kikayi kuskure duk kankantassa saiya nuna miki wanda shi haka tsarinsa yake su safara’u ma a haka sukayi hakuri har Allah ya kawo ranar da suka iya yanzu gashinan sun zama cikakkun mawaka a wannan kasa

Shi yasa aka bata shawawa da tayi hakuri duk wani abu wanda wanan mawakin zai nuna mata ta daure saboda komai yayi wuya to wataran zai zama mai sauki idan ta kalli su safara’u zata ga abin ya ishe ta izina

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button