TOFA KE DUNIYA INA ZAKI DAMU NE YANZU YANZU AN GANO WASU MUNANAN HALAYEN ALI NU DA ADAM A ZANGO.
TOFA KE DUNIYA INA ZAKI DAMU NE YANZU YANZU AN GANO WASU MUNANAN HALAYEN ALI NU DA ADAM A ZANGO.

TOFA KE DUNIYA INA ZAKI DAMU NE YANZU YANZU AN GANO WASU MUNANAN HALAYEN ALI NU DA ADAM A ZANGO.
wannan babban abun mamaki ne duba da daganin wadannan jaruman sunkasance wadanda ako da yaushe suke da magoya baya wato dubban manaima baya.
adam a zango dakuma wannan jarumin wato ali nuhu sunkasance manyan jarumai guda biyu kuma suka kasance masu fade aji aduk wannnan masana.antar ta kannywood .
wani bawan allah wanda shima yayi kaurin suna a wannan kafar sada zumuntar wato tiktok shine ya zakulo wasu manyan jaruma wato halayensu wanda kuma duk wanda yaci karo da jaruman zaiyi mamaki.
yanzu hakadai muma wannnan tashar tamu mai albarka ta zakulo muku wasu daga cikin manyan jaruman guda biyu ga bidiyon nan a kasa sannan kuma zaku iya bayyana mana ra.ayinku bayyan kun kallah .