Labaran Hausa

To fa: Yadda Wani Matashi Ya Kamu Da Son Matar Bello Turji

To fa: Yadda Wani Matashi Ya Kamu Da Son Matar Bello Turji

CLICK HERE TO WATCH FULL VIDEO NOW

Wani matashi mai suna Nura Salis ya bayyana cewa ya kamu da son matar gawurtaccen ɗan bindigar da ya addabi jihohin da suka hada da Zamfara, Sokoto, Katsina, Bello Turji tun lokacin da ya ga hotunan ta na suan yawo a kafofin sada zumunta na facebook.

Matashin mai suna Nura ya ce ya kamu da matar dan tawaye Bello Turji tsananin kamuwa, domin tun lokacin da yaga hoton ta yaji cewar tabbas ya kamu da kaunar ta.

Saboda haka matashi Nura ya yi mata addu’a shiriya tare da fatan ganin ta dawo cikin gari don samun damar yin soyayya da irin su ba yan tawaye ba.

LOKUTAN AMSAR ADDU’A

Don Allah ko bazaka karanta ba katura a groups saboda Al’umma su Amfanq da kai

Kowanne lokaci idan mutum yayi addu’a Allah yana karba.

Sai dai Ubangiji cikin baiwarsa

da falalarsa ya ke’banci wasu

lokuta ya sanya musu albarka

da baiwa fiye da sauran lokutai..

Wadannan lokutan sun hada da:

1. DAREN JUMA’A: Wato ranar

alhamis da dare, da kuma

wunin jumu’ar. Ma’aikin Allah

(alaihis salam) yace “babu wani

bawa wanda zai dace yana addu’a acikinta fache sai Allah

ya amsa masa”.

2. WATAN RAMADHAN: gaba

dayansa lokaci ne na amsar

addu’a.

3. LAILATUL QADARI: Shima

lokacin amsar addu’a ne.

4. TSAKAR DARE: Musamman ma sulusin karshensa.. Lokaci ne da Allah yake gwanjon rahamarsa ga bayinsa.

5. LOKACIN DA AKE KIRAN

SALLAH, DA KUMA TSAKANIN

KIRAN SALLAH DA TADA IQAMAH.

6. LOKACIN DA AKA IDAR DA

SALLOLIN FARILLAH.

7. LOKACIN DA AKA GAMA

KARATUN ALQUR’ANI, KO

WA’AZI KO WATA KOYARWA TA

ILMI: Shima lokacin karbar addu’a ne.

8. LOKACIN DA ZAKARA YAYI CHARA. Shima lokacin amsar

addu’a ne.

9. LOKACIN TAFIYA TA ALHERI:

kamar tafiya hajji, sada zumunci, jihadi, ko fatauci.

Shima lokacin amsar addu’a.

10. RANAR ARFA: awannan

ranar, da wanda yake Makkah,

da wanda yake gida, duk Allah

yana amsar addu’arsu.

11. LOKACIN ZUBAN RUWAN

SAMA_ Shima ana amsar addu’a acikinsa.

12. LOKACIN DA AKA TSAIDA

SAHUN YAQIN DAUKAKA

KALMAR ALLAH.. Shima ana

amsar addu’a cikinsa.

13. LOKACIN DA MUTUM YAYI

SUJJADAH. Shima ana amsar

addu’a cikinsa.

14. LOKACIN DA MUTUM YA

FARKA DAGA BARCI: musamman idan mutum ya karanta “sub’hanallah wal’hamdulillah, wa la’ilaha’illal-Lah wallahu akbar” (QAFA 10). Duk abinda ka roka Mustajabah.

Don Allah duk wanda yakaranta yatura ma wasu

👉🏽Yaku ‘yan’uwa masu albarka ku kasance da Tafarkin Tsira domin ilimintarwa, fadakarwa tare da tunatarwa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button