Kennywood
Tirkashi kalli yadda budurwa ta rungumi hamisu breaker ya jawo cece kuce…
Tirkashi kalli yadda budurwa ta rungumi hamisu breaker ya jawo cece kuce…

Da jimawa wani fai fan bidiyan mawaki hamisu breaker da wata budurwa ta rungume shi sabo da tsabar soyayya ku kalli bidiyan anan kasa kadan amma kafin nana ku kura ta wannan rubutu.
Tirkashi Kalli Yadda Hamisu breaker Yasha da Kyar daga Hannun Mata Saboda Soyayyarsa a wurin Shagalin biki da aka gayyace shi.
Fitaccen Mawakin nan hamisu sa’id Yusuf da akafi sani da hamisu breaker ya fita da kyar a wurin wasu mata a yayin da yake gudanar wani wasa da aka gayyace shi.