Labaran Hausa
Tirƙashi Yadda Rikicin Boko Haram Ya Maida Miloniya Tallan Ruwa Innalilahi wainna ilaihir raji’un
Tirƙashi Yadda Rikicin Boko Haram Ya Maida Miloniya Tallan Ruwa Innalilahi wainna ilaihir raji’un

CLICK HERE TO WATCH FULL VIDEO NOW
Malam Isa Ibrahim, mai shekaru 67 yana noma Albasa sama da Buhu 100 da Masara sama da Buhu 100, yana samun akalla riban Miloyan biyu cikin kowacce Shekara. Sai dai rikicin Boko Haram ya tilasta masa tserewa daga garin Baga ba tare da ya dauki ko sisin kobo daga dukiyar sa ba a shekarar 2014.
Yanzu haka Malam Isa ya koma tura kurar Ruwa inda yake samun abunda zai sanya a bakin Salati.
Tun bayan fara ayyukan Boko Haram dubban mutane ne a arewa maso gabas suka rasa gidajen su da matsugunan su.