Kennywood

Shin Da Gaske Nafisa Abdullahi Ce A Wannan Bidiyon Take Rawa A Mummunar Shigar

Shin Da Gaske Nafisa Abdullahi Ce A Wannan Bidiyon Take Rawa A Mummunar Shigar

CLICK HERE TO WATCH FULL VIDEO NOW

A shekarun bayan wani bidiyo yana ta yawo ake ta yada shi a matsayin babbar jarumar kannywood ne wato Nafisat Abdullahi take tikar rawa a ciki da wata shiga da bata dace ba wacce zamu iya kiranta da mummunar shiga saboda wannan a addinin musulunci mutum yayi wannan shigar a matsayin macce baza ayi mata kallon musulma ba sai tace ita musulma ce.

Wannan bidiyo ya dauki shekaru kamar biyu yana yawo a soshiyal midiya ana zagin wannan jaruma ta uwa ta uba wasu ma suna tsine mata. Saboda mafiyawancin mutane sun yarda itace harda wasu daga cikin masoyan ta.

amma akwai wasu masoyan nata wanda basu yarda a sannan suka kawo dalilan su na kin yarda wannan jaruma Nafisata Abdullahi ce a ciki. Kuma haryanzu wannan jaruma bata fito tace komai ba game da wannan bidiyo wanda yake janyo mata bakin duniya.

Kwatsam kuma cikin yan kwanakin nan mutane suka cigaba da yada wannan bidiyon. Shiyasa mukayi bincike bayan dogon bincike da shafin 24blog ya gudunar ya gani cewa wannan ba jaruma Nafisat Abdullahi bace hasali ma wannan wacce ake cewa itace ba musulma bace.

Wannan daga cikin mutanenmu ne suka hada wannan abu domin jan hankulan mutane.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button