Kennywood

Shin Da Gaske Fatima Ali Nuhu Ce A Wannan Bidiyo Sannan Mahaifinta Yayi Kuka Saboda Bakin Ciki

Shin Da Gaske Fatima Ali Nuhu Ce A Wannan Bidiyo Sannan Mahaifinta Yayi Kuka Saboda Bakin Ciki

CLICK HERE TO WACH FULL VIDEO NOW

Shin Da Gaske Fatima Ali Nuhu Ce A Wannan Bidiyo Sannan Mahaifinta Yayi Kuka Saboda Bakin Ciki

Shin Da Gaske Fatima Ali Nuhu Ce A Wannan Bidiyo Sannan Mahaifinta Yayi Kuka Saboda Bakin Ciki

Wanda hakan yayi silar mutane da yawa suka dinga zagin mahaifinta wato Ali nuhu.

Bayan binciken wadannan hotuna da bidiyoyi da ke yawo a kafafen sada zumunta 24blog ta gano cewa wadannan hotuna ba asalin ‘yar Ali Nuhu ba ne. An dauki fuskar diyar Ali Nuhu aka makala a wannan hoton.

Maganar gaskiya ita ce, wadannan hotuna da bidiyon da ke yawo ba gaskiya ba ne, wasu ne suka yada su a shafukan sada zumunta. Fuskarta suka dauka suka daura akan wadannan hotunan ku daina zagin mahaifinta

Wannan shine irin hoton ta da ake amfani a fuskar ta a makala a wasu hotuna anyi ma jarumai da yawa da yaran jaruma da yawa na kannywood.

Ya kamata Maza suna dukan Matan su idan suka musu laifi, cewar Naziru Sarkin Waka

Ya kamata Maza suna dukan Matan su idan suka musu laifi, cewar Naziru Sarkin Waka

Kamar yadda kuka sani Naziru M Ahmad wanda aka fi sanin sa da Sarkin Waka Ficaccan Mawaki ne a Masana’antar Kannywood wanda ya shahara sannan kuma ya sami daukaka a cikin shirin Labarina mai dogon zango.

Naziru Sarkin waka ya wallafa wata bidiyo a shafin sa na sada zumunta Intagram da yake bayani a ciki kan cewa, yan da kyau Maza suna dukan matan su idan suka musu laigi.

Inda wannan furucin nasa ya janyo cece-kuce da maganganu a shafin nasa inda wasu suke kalubalantar sa kan wannan furucin da yayi, inda wasu kuma suke ganin wannan maganar tasa ya fada ne kawai san ran sa.

Domin kuji cikekken bayanin da Nazir Sarkin waka yake akan duk macen da tayiwa Mijin ta lai fi ya dake ta, sai ku kalli bidiyon dake kasa sannan kuma a kasan bidiyon zakuga ra’ayoyin da Mutane suka fada akan wannan furucin da yayi.

Ga bidiyon na domin ku kalla kai tsaye kuji cikekken bayani daga bakin sa.

Munagodiyadasauraranmudakuke akodayaushe

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button