Labaran Hausa

Sha’awarmu Ta Motsa Muna Bukatar Mazan Da Zasu Kwanta Damu Inji Matan Gidan Yari

Sha’awarmu Ta Motsa Muna Bukatar Mazan Da Zasu Kwanta Damu Inji Matan Gidan Yari

Wasu mata masu matukar bukatar jima’i da ke gidan yarin Malindi Kilifi a kasar Kenya sun roki gwamnatin kasar da ta saka sabuwar doka da za ta bar su jin dadin junansu da mazansu yayin da suka kai musu ziyara, jaridar pulse.ng ta ruwaito.

Matan sun bayyana a matse ne kuma cikin takura yayin da suka bayyana wannan bukatar ga gwamnatin kasar.Relate

Daya daga cikin ‘yan gidan yarin, Sofia Swaleh, wacce ke fuskantar hukuncin daurin rai da rai tayi magana a madadin ‘yan uwanta mata na gidan.

Kamar yadda ta ce, lokacin da ake ba mazansu na ganinsu yayin da aka kawo musu ziyara yayi kadan. Hakazalika basu samun damar kwanciya da mazansu din.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button