Kennywood

Rukayya Dawayya tace burinta ya cikabayan an daura aurenta da Isma’ila Na’abba Afakallah

Rukayya Dawayya tace burinta ya cikabayan an daura aurenta da Isma’ila Na’abba Afakallah

Rukayya Dawayya tace burinta ya cikabayan an daura aurenta da Isma’ila Na’abba Afakallah

👉Abunda kazo Dubawa Yana ƙasa da wanann Bayanin namu Kaja ƙasa da wanann Rubutun Namu Dan Ganinn Abunda kazu Dubawa 👇👇

Shin Da Gaske Rahama Sadau Ce A Cikin Wannan Bidiyon Da Mutane Suke Zargin Ta Saboda Shi

Wani faifan bidiyo yana yawo a soshiyal midiya kafafen sada zumunta na zamani ana zagin shahararriyar jarumar kannywood rahama sadau saboda shi a matsayin itace tare da wani katon jibgegen namiji baki yana sumbatar sassan jikinta.

Mutane sun cigaba da yada wannan bidiyo suna zaginta domin sun yarda itace a ciki domin sak wacce aka gani a wannan bidiyo tana kama da rahama sadau. Bamu da masaniyar wannan jaruma rahama sadau taci karo da wannan bidiyo saboda haryanzu bata ce komai ba kan shi.

Duk da ba ma’abociyar magana bace kan irin wadannan abubuwan da suke yawo a soshiyal midiya kan ta.

Bayan dogon bincike 24blog da ta gudanar ta gano cewa wannan bidiyo maccen dake cikin ahi ba rahama sadau bace kawai suna matukar kama ne hasali ma wannan bidiyon kafin aure ne na wasu ma’aurata wanda suka daura shi a shafukan sada zumunta.

Ta hakane mutane suka ganshi basuyi wani bincike ba saboda wannan maccen kamar da take da jarumar yayi yawa sosai. Shiyasa suka cigaba da zaginta suna kuma cigaba da yada wannan bidiyo. Daga karshe zamu kulle da wannan macce ba jaruma Rahama Sadau bace kamar yadda kuka dauka.

Ga Bidiyon sai kukala 👇👇👇👇👇👇

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button