Rigima Mai Zafi Ta Barke Tsakanin Musa Mai Sana’a Da Ali Nuhu Abu Yakai Harda Duka
Rigima Mai Zafi Ta Barke Tsakanin Musa Mai Sana’a Da Ali Nuhu Abu Yakai Harda Duka

CLICK HERE TO WATCH FULL VIDEO NOW
Wani bidiyon manyan jaruman kannywood guda biyu Ali nuhu da Musa Mai sana’a kan soshiyal midiya mutane na zargin suna fadan gaske suna zagin juna harta kai da Musa Mai sana’a ya kaiwa Ali nuhu duka.
Wannan bidiyo an yada shi sosai sannan mutane sun yarda cewa da gaske rigima suke har wasu daga ciki suna zagin wasu kuma suna cewa (Allah) ya sasanta junansu.
Wasu daga cikin magoya bayan Ali nuhu suna cewa “Musa mai sana’a dama bai iya zama da mutane ba da kowa rigima yake” su kuma magoya bayan Musa Mai sana’a suna martani da cewa shi kuma Ali nuhu girman kai gare shi.
Bayan ganin yadda wannan bidiyo ya tayar da kura shiyasa 24blog ta gudanar da bincike sannan ta gano wannan bidiyo da ake yadawa a matsayin wannan jarumai guda biyu suna fada gaskiya ne amma kuma fadan a film ba zahiri ba.
Wannan bidiyo an dauko shine daga cikin wani sabon shiri Mai suna (Makwabta) wanda sukayi a shekarar 2021. Wannan shine gaskiyar zance ba fada suke ba.
Ku Biyomu ta Shafikan mu na sadarwa