Kennywood

Rahama Sadau akan ‘ ki zan iya sayar da Gonar Gadonmu’ – Rahama tayi martani ga matashi

Rahama Sadau akan ‘ ki zan iya sayar da Gonar Gadonmu’ – Rahama tayi martani ga matashi

CLICK HERE TO WATCH FULL VIDEO NOW

Wani matashi mai suna Ibrahim Abdullahi sulaiman shugaba yayi fustim a shafinsa na sada zumunta facebook inda ya wallafa cewa

A Kanki Zan’iya Sayar Da Gonar Gadonmu Kwarankwatsa.
Rahama Sadau

hidai so babu ruwansa yana iya fadawa akan kowa shi wannan matashin tsananin son da yake yiwa jaruma Rahama sadau har ya kai ga cewa zai iya asarar gonar gadon su domin akanta.

Wannan rubutun ya dauki an hakanin mutane sosai inda nan take jarumar tazo tayi masa martani wanda nasan kowa yana son yasan mi tace masa.

Jarumar a karkashen comments section tayi masa martani kamar haka.

Kafin jarumar tayi masa martani sai da tayi masa dariya inda ta sanya emoji mai alamar dariya Sa’a nan tace masa.

Rahama Sadau  akan ' ki zan iya sayar da Gonar Gadonmu' - Rahama tayi martani ga matashi

Rahama sadau: “Ka Bar Mana Muyi Noma Tare ..”

Nan take Ibrahim yace : Rahama Sadau
Wayyo Allah Na
Ranke Yadade Ai Sai Abin Da Kikace Yasin

equitynewstrack.com ta tattaro muku martanin sa sunkayi akan karkashin fustin din wannan matashi.

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button