Matan arewa

QALU INNALILLAHI WANNAN SAM BA HALIN HAUSAWA BANE KUNA JA MANA ZAGI A DUNIYA

QALU INNALILLAHI WANNAN SAM BA HALIN HAUSAWA BANE KUNA JA MANA ZAGI A DUNIYA

Wasu na cewa gidajen wasa (gidan gala) sune tushen kannywood kuma haka idan aka lura ta dayan bangaren kamin a kafa kannywood a shekarar 1990 a gidan gala yawanci ake yin wasannin kwaikwayo.

A wannan bidiyon anga dan dolon Zariya yana cashewa da wata yarinya mai suna Nafisa zuro a wakarsa maisuna Ajibamban.

Kalli bidiyon wasan nashi a kasa FULL BIDIYO

Wannan bidiyon dai ya jawo cecekuce akan yan kannywood domin ba wannan bane karo na farko da ake ganin wani jarumin kannywood ko wata jarumar kannywood a gidan wasa ta gala tana shuka tsiyarta.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button