Labaran Hausa

Namiji Mara Aure Be Kamata Ya Hada Maganin nan ba sai Mai aure

Namiji Mara Aure Be Kamata Ya Hada Maganin nan ba sai Mai aure

CLICK HERE TO WATCH FULL VIDEO NOW

Namiji Mara Aure Be Kamata Ya Hada Maganin nan ba sai Mai aure

Muddi Kuna Da Aure To Ku Hada Wannan Maganin Zaku Sha Mamaki.

Babu Shakka Duk Wanda Ya Kasanche Yana Da Aure Akwai bukatar Yake Hada wasu Magunguna Da Zasu Sanya Lafiyar Shi Ta Inganta.

Walau Mache Walau Namiji Wannan Magani Ze Matukar Taimakon ka ko kuma matar ka wasu mutane suna kashe makudan kudade a wajen neman maganin ma’aurata to ga dama ta samu ta yadda zaka hada magani da kanka kuma chikin sauki.

wannan bidiyo dai ze baka daman sanin irin hadin da ya kamata kayi don samun lafiya musamman a bangaren iyali.

Ga cikakkan video 👇👇👇👇

MAGANIN KARFI MAZA,DA HANA SAURIN KAWOWA GA MASU IYALI.

Akwai wasu ma’aurata wadanda tunda suke tare da iyalansu,allah bai taba sawa sun taba gamsar da iyalansu ba.hakanne yake sawa wani dole sai yasha kwayoyi amma wani kuma sai dai yayi mata wasu yan dabaru daza ta samu ta gamsu.

shi wanna magani,yana yiwa wadanda suke da matsalar saurin kawowa ne a lokacin da suke tsaka da Kusantar iyalansu.

wanda hakan Kan iya janyo lalacewar aure Dakuma samun matsala akai-akai.wanda hakan wata babbar illa ce a yanayin zamantakewar mu ta aure.

Domin rashin biyawa iyali bukatar kwanciya kan iya janyo rabuwar aure.sanna da haifar da fadace fadace ba gaira babu dalili.

Saboda haka yana da matukar kyau a matsayinka na mai iyali,ka zama a kowanne lokaci kana da Kuzari da karfi,bawai sai zaka kwanta da iyali ba sanna za kasha magunguna wannan ragwanci ne.

ga sinadaran da zaka nema:-

citta chokali 2.

Garin zogale chokali 3.

3.Garin bushashshen muruci chokali 5.

Masoro chokali 2.

Sai aha dasu gaba daya,sai a nika su,ko a daka su tare,sai a rika zubawa a shayi ba madara ana sha safe,rana,dare.amma karamin chokali. insha Allah zaka samu lafiya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button