Labaran Hausa

Na Rantse Ko A Gaban Allah Saina Bada Shaidar Cewa Abduljabar Bai Zagi Annabi Ba Ra’ayin Wani Matashi.

Bayan yanke hukuncin rataya da ankayiwa Abduljabbar Nasiru Kabara kano wanda wasu nayi farin ciki yadda wasu kuma na nuna basu ji dadi ba shine mabiyansa.

Shine anka samu wani matashi harda aja Alkur’ani mai girma a kansa yana mai cewa zai iya bada shaida duk abinda ake fadi bai aikata ba saboda yace duk wadanda sunka ce ya zagi Annabi Muhammad (s.a.w) inda shafin Idon Mikiya na wallafa maganar wani matashi.

Na Rantse Da Allah Ko A Gaban Allah Saina Bada Shaidar Cewa Malam Abduljabbar Bai Zagi Ma’aiki Ba, Kuma Wallahi Duk Ya Fisu Son Annabi S.A.W. Kai Ma Idan Ka Isa Kayi Yadda Nayi, Cewar Wani Matashi

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button