Kennywood
Muna Apc Tafiyar Rarara Ba Ruwan mu da Tula Me cin Haram Inji Musa Mai Sana’a
Muna Apc Tafiyar Rarara Ba Ruwan mu da Tula Me cin Haram Inji Musa Mai Sana’a

CLICK HERE TO WATCH FULL VIDEO NOW
Muna Apc Tafiyar Rarara Ba Ruwan mu da Tula Me cin Haram Fitaccen Jarumin barkwanci a Masana’antar Kannywood Musa mai sana’a ya bayyana hakan ne acikin wata faifan vedio daya wallafa a shafinsa.
Musa mai sana’a ya bayyana cewa shidai tafiyar rarara yakeyi domin babu ruwan shi dame cin haram. Kuma kowa ya aani cewa shi dan Apc ne Sak
Hakan yasa ganduje da mawaki rarara suka raba hanya kowa yayi gaban sa