Masha Allah Hotunan kafin Aure Daushe da Zahar Diamond sun Bayyana a kafadar Sada zumunta.
Masha Allah Hotunan kafin Aure Daushe da Zahar Diamond sun Bayyana a kafadar Sada zumunta.

CLICK HERE TO WATCH FULL VIDEO NOW
Masha Allah Hotunan kafin Aure Daushe da Zahar Diamond sun Bayyana a kafadar Sada zumunta.
Wasu zafafan hotuna kafin Aure na jarumi a Kannywood Rabi’u Ibrahim Daushe da jarumar Kannywood Zaraha Muhammad Diamond.
Hotunan sun fita a social media a daren jiya laraba 2 ga watan 10 shekara ta 2022, Hotunan sun bayyana a kafar sada zumunta jarumi falalu a dorayi.
Kaman yadda mutane suka sani a baya an samu wanda hotunan su suka fita na kafin aure amma daga baya aka gane ba Aure zasiba suny talla ne ga gidan biki da dai saueanzu.
A watanin da suka gaba ta ma anga hotunan Yakubu Muhammad da Fatima Abdullahi wahasa a gidan biki.
Ga dukan alamu shima Rabi’u Ibrahim dashi da jaruma zarah Daimond abinda sukai kenan, Da yawan mutane dama sun ringa toda albarkacin bakin su suna cewa zaran ba kalar yadin bane.
mungode da bibiyabr shafin mu ku cigaba da kasancewa damu dan samun zafafan labarai.Educatatimes.com,.
Ga cikakkan hutunan 👇👇👇👇👇