Health

Maganin Karfin Azzakari Garanti Da Hana Saurin Kawowa

Maganin Karfin Azzakari Garanti Da Hana Saurin Kawowa

CLICK HERE TO WATCH FULL VIDEO NOW

Maganin Karfin Azzakari Garanti Da Hana Saurin Kawowa
Yan uwa nazo muku da fa’ida ta karin karfin gaba karin kuzari kankancewar gaba da magance matsalar saurin kawowa a lokacin kusantar iyali.

Kuma baa kashe kudi sosai wajen hada wannaj fa’ida kuma babu wahala wajen neman abubuwan da zaa hada,kuma yan uwa koda akwai matsalar karancin maniyy ko rashin iya komawa bayan anyi zango na far

ko insha Allah ayi wannan hadin.

ABINDA ZAA NEMA.

1. Dabino

2. Madara.

YADDA ZAA HADA

Da farko zaa samu Dabino kamar guda 10 sai a bare su a tabbatar babu tsutsa a ciki sai a jika da ruwa kamar minti talatin sai a zubar da ruwan,sannan a kawo madara kwatan gwangwani a zuba a ciki.

A ajiye sai ya rage awa guda ko minti 40 a kusanci iyali sai a dauko wannan hadin ana vin Dabinon ana shan madara a haka har a cinye baki daya.

Insha Allah a ranar daka sha wannan zaka ji yadda zaka samu karfi kuma ka dade kana jima’i naka kawo ba.
MAƊIGO (LESBIAN) NA NEMAN CIN ƳAN MATAN AREWA DA YAƘI!

Koda yake ba yau na soma yin sharhi akan wannan lamari na Maɗigo ba, saidai a wannan karon nazo muku da wani ƙwarya-ƙwaryan bincike da muka yi haɗaka wajen gudanar dashi tare da yin sharhi na bai ɗaya dangane da wannan lamari daya yaɗu tsakanin Matan Arewa.

Mun gudanar da wani zuzzurfan bincike da nazari na musamman akan Matan Arewa ƴan Mata, Zaurawa da Matan Aure fiye da guda dubu biyu da ɗari huɗu da sittin da biyu (2,462).

Mun gudanar da wannan bincike ne ta dandalin sadarwa daban-daban na Yanar Gizo kama daga kan What’sapp, Facebook da Instagram inda muka gano fiye da kaso arba’in 40% cikin ɗari 100% na Matan da muka bibiya Hausawa ne kuma mafi yawanci ƴan Mata ne da basu taɓa Aure ba wanda aka yaudari tunanin su suka shiga cikin wannan harka ta Maɗigo (Lesbian).

Bayan bin diddigi da nazarin rayuwar waɗan nan ƴan Mata munyi fargabar cewa akwai yiwuwar Jihar Kano ta zamo ta ɗaya (1st) dake da kaso mafi yawa na ƴan Mata da Matan Aure ƴan Maɗigo a faɗin Arewacin Najeriya duba da yawan Matan ƴan asalin Jihar Kano da muka ci karo dasu suna wannan harkar.

Shin menene musabbabin yaɗuwar Maɗigo a yankin Arewacin Najeriya?

Gaskiyar magana akwai hanyoyi da dama dake da nasaba da yaɗuwar harkokin Maɗigo a yankin Arewacin ƙasar nan, saidai mun fi karkata hankalin mu akan wasu abubuwa da muke ganin sune ummul aba’isin yaɗuwar wannan Fasiƙanci a yankin Arewa.

NA FARKO! SHAGULGULAN BIKI KO PARTY..

Yana daga cikin manya-manyan hanyoyin da ƙungiyoyin Maɗigo na Duniya ke bi wajen yaɗa ayyukan su a faɗin Duniya wato shirya shagulgula da sharholiyar sheɗanci.

Haƙiƙa wannan ɗabi’a da aka bijiro da ita cikin al’ummar Hausawa na shagulgulan biki da casun Party mafi yawancin lokuta a cikin ɗakunan taron bukukuwa na Event Center a turance suna da nasaba wajen buɗewa Mata ƴan Maɗigo ƙofar shiga jikin ƴaƴan Hausawa su koyar dasu wannan mummunar ta’ada tasu.

Ko ban faɗa ba dani daku muna ganin yadda taruka a gidajen casu (Event Center) yake sauya salo da tunanin ƴan Matan Hausawa daga Al’adu da shiga irin ta Malam Bahaushe zuwa shiga irin na rashin tarbiyya da zubewar kima da Mutuncin al’ummar Hausawa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button