Health

Maganin kara girman gaba, kankancewar gaba da saurin kawowa

Maganin kara girman gaba, kankancewar gaba da saurin kawowa

CLICK HERE TO WATCH FULL VIDEO NOW

Maganin kara girman gaba, kankancewar gaba da saurin kawowa

Wannan hadin shima na musamman ne wanda yana kara girman gaban Namiji ko da ya kankance, sannan kuma yana hana saurin kawowa.

Har kullum dai wasu Magidantan cincirundo suke wajan neman sahihin maganin da zai warkar musu da matsalar su ta kankancewar gaba, ko kuma idan gaban nasu ma bai kankance ba suna bukata ya kara girma.

Ta a yau dai insha Allahu zakuyi farin ciki da irin fa’idar da muka kawo muku ta hada wani ingancaccan maganin girman gaba da hana saurin kawowa ko kankancewar gaba.

Tashar “MAIJALALAINI” dake kan manhajar Youtube sun yi cikekken bincike wajan nemo wannan sahihin maganin da yadda ake hada shi, da kuma yadda za’a yi amfani da shi wajan sha kenan.

Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kuji abubuwan da zaku nema domin hada wannan maganin, da kuma yadda zaku hada shi bayan kun samo abubuwan tare da yadda zakuyi amfani da shi maganin wajan sha.

Ga bidiyon a kasa domin ku kalla.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button