Labaran Hausa

Ku Kalli Yadda Akayi Wa Wani Pastor Bidiyo Yana Lalata A Cikin Cucin Da Yake Malinta

Ku Kalli Yadda Akayi Wa Wani Pastor Bidiyo Yana Lalata A Cikin Cucin Da Yake Malinta

A yau dubun wani fasto ta ciki bayan kwashe shekaru yana lalata da yan mata a cikin cucin da yake malinta. Mun samu wani rahaoto daga tasha YouTube channel mai suna (Blinks Tv) wannan bidiyo kwana ukku da daura shi amma a cikin wannan kwanaki kalilan ya samu masu kallo dubu dari shida.

Kamar yadda wanda sukayi bidiyon suka bayyana sun samu damar yin hakan ne bayan ya fara yinkurin yin lalatar lokacin hankalinshi ya fito ya koma kan abinda yake yinkurin aikatawa suka samu damar yi masa bidiyon ba tare da ya sani ba dominsu sami hujjar da zasu kamashi da ita.

Sun bayyana dama sun dade suna zargin shi da aikata wannan mummanan aiki saidai basu samu wata hujjar da zasu tuhume shi ba saboda ance idan baka iya kama barawo ba sai shi barawao ya kama ka. Shiyasa basu taba nunawa ba domin sun san rana dubu ta barawo daya ta mai kaya.

Shiyasa suka cigaba da saka mashi ido domin suna lura idan aka gama ibada sai wata macce ta tsaya a ciki saita dade saita fito. A daidai lokacin da suga kowa ya fito wata bata fito ba sai suka cire takalma sukayi jan kafa domin kada yaji su lokacin da suka je ita maccen ta cire kaya.

Amma shi bai cire kaya ba da alamu shi baya cire kayansa domin shi za’a iya gane yana nan amma baza’a san da macce ba idan yayi bako ko wani yana so ayi masa addu’a zai fita ne kawai kamar babu abinda yake faruwa. Ya kulle window amma saboda ya riga ya tafi muka bude shi baiji ba sannan muka saka wayarmu domin daukar duk abinda suke.

Wannan maccen da sujeyi da ita ta bayyana mana lokacin da muka tsare su tare dashi cewa ita yau ne ranar ta na farko sannan kuma yayi mata alkhawarin duk wata bukatarta zata biya indai ta bari yayi amfani da ita shiyasa harta aminci.

Domin ganewa idonku komai ga bidiyon nan mun kawo:

Ku Kalli Yadda Akayi Wa Wani Pastor Bidiyo Yana Lalata A Cikin Cucin Da Yake Malinta

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button