Kennywood

Kalli Zafaffan Hotunan Rahama Sadau A Cikin Shirin Wakandaforever” Da sunka Ja Hankali Mutane

Kalli Zafaffan Hotunan Rahama Sadau A Cikin Shirin Wakandaforever” Da sunka Ja Hankali Mutane

CLICK HERE TO WATCH FULL VIDEO NOW

Fitacciyar jarumar nan ta Kannywood da kuma Nollywood Rahama Sadau ta bayyana a cikin wani fefen bidiyo a cikin shiga ta irin mutanen kudu,kamar yadda majiyar mu ta zakulo muku bidiyon,mun lura ta dauke shi ne a wajen wani shiri da suke shirin dauka a kudancin Najeriya wato Nigerian Film a turance.

Jarumar Rahama Sadau ta samu shiga cikin wani sabon shiri da kudancin Nigeria mai suna Black panther wanka for ever wanda itace mace ta farko a arewa da ta samu shiga wnanan shiri.

Wannan shirin ko a kudancin Nigeria ba ko wace jaruma ce ta samu shiga wannan shiri ba amma sai gashi Rahama Sadau yar jihar kaduna kuma jarumar masana’antar kannywood ta samu shiga wannan shiri.

Ga hoton nan ku kalla.

 

Kalli Zafaffan Hotunan Rahama Sadau A Cikin Shirin  Wankaforever" Da sunka Ja Hankali Mutane Kalli Zafaffan Hotunan Rahama Sadau A Cikin Shirin  Wankaforever" Da sunka Ja Hankali MutaneKalli Zafaffan Hotunan Rahama Sadau A Cikin Shirin  Wankaforever" Da sunka Ja Hankali MutaneKalli Zafaffan Hotunan Rahama Sadau A Cikin Shirin  Wankaforever" Da sunka Ja Hankali MutaneKalli Zafaffan Hotunan Rahama Sadau A Cikin Shirin  Wankaforever" Da sunka Ja Hankali MutaneKalli Zafaffan Hotunan Rahama Sadau A Cikin Shirin  Wankaforever" Da sunka Ja Hankali Mutane

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button