Kennywood

Kalli Dalilin DA Yasa Aka Daina Fim Da Wadannan Jaruman Kabiru Nakwango Da Mai Shinku

Kalli Dalilin DA Yasa Aka Daina Fim Da Wadannan Jaruman Kabiru Nakwango Da Mai Shinku

Kalli Dalilin DA Yasa Aka Daina Fim Da Wadannan Jaruman Kabiru Nakwango Da Mai Shinku

Wasu daga kadan a cimin dalilan da yasa aka daina tafiyar harkar fim da wasu manyan jaruman hausa fim Mai shinku, kabiru nakwango, da jaruma zeeprety. Wannan dalilai mutane ne wanda suke ma’abota kallon shirin fim din hausa suka kirkire su ko suka kawo su duba da yadda aka daina tafiyar harkar fik da wadannan jarumai lokaci daya.

Bayan dogon lokaci da mutane suka dauka suna tambayon jarumi Mai Shinku da jaruma zee preety meyasa yanzu ba’a ganinsu a cikin fim da suke fitowa. Suna yi masu wannan tambayoyi ne a soshiyal midiya wanda haryanzu basu samu amsar su daga gare su ba. Shikuwa Kabiru Nakwango baya amfani da soshiyal midiya bare har a samu damar jin ko akwai abinda zaice.

Sannan dukka wadannan jarumai ukku babu daya daga ciki wanda BBC hausa ta tabaa neman zama dashi domin hankulan mutane ba kansu suke ba su kuma BBC hausa suna zama da mutane wanda hankalin mutane yake kansu domin hakan shine zai amfane su.

A yau dai mun ci karo da wani bidiyo a shafun kallo na YouTube wanda aka bayyana dalilan da yasa ba’ayin fim da wadannan jarumai guda ukku lokaci guda babu labarin su. Saidai ake ganin su a soshiyal midiya kamar Mai shinku da Zee Preety. Wannan shine bidiyon da muka kawo maku domin jin wannan dalilin da kunnuwanku guda biyu.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button