Hausa Series Film

Kalli Bidiyon Yadda Wata Budurwa Mai Manyan Nonuwa Ta Baza Hajarta A Tiktok

Kalli Bidiyon Yadda Wata Budurwa Mai Manyan Nonuwa Ta Baza Hajarta A Tiktok

CLICK HERE TO WATCH FULL VIDEO NOW

Kalli Bidiyon Yadda Wata Budurwa Mai Manyan Nonuwa Ta Baza Hajarta A Tiktok

Tiktok daya ne daga cikin manhajojin sada zumunta da ake amfani dasu a social media. Tiktok shi ma kamar irinsu Facebook, Twitter, Instagram, Whatsapp, Snapchat da sauransu.

Ana sauke shi ne daga App store ko play store. Da zarar ka sauke shi, mutum zai yi rijista, shikenan za ka fara amfani da shi. Ba bayani zan yi a kan yadda yake da kuma yadda ake amfani da shi ba, a’a zan dan yi tsokaci a kan yadda mutane suke ganin manhajar Tiktok ita ce mafi muni a social media.

Akwai lokacin da na yi tsokaci a kan Tiktok din a Facebook, mutane suka min caa, wai me ya kai ni sauke manhajar Tiktok a wayata. Akwai kuma lokacin da gwamnatin Nijeriya suka samu sabani da kamfanin Twitter, aka rufe twitter din a kaf fadin Nijeriya, jama’a suka yi ta cewa da ma Tiktok din aka rufe.

Tiktok shi ma ana binka ne ko kuma ka bi (following), kana iya dora abin da kake so a shafinka, ta hanyar dan karamin bidiyo. Ina nufin shi Tiktok bidiyo ake dora wa na ‘yan mintoci, ko don updated tiktok na yanzu za a iya dora bidiyo na tsawon mintuna 10. To inda matsalar take shi ne abubuwan da mutanen suke dora wa a shafukan nasu wanda duniya take kalla. Daga Tiktok din za ka iya sharing abin da ka dora a shafin naka zuwa Instagram, twitter da Facebook.

Tiktok mafi yawa ‘yan mata ne suka mamaye shi, ya zama dandalin da ‘yan mata suke tsula tsiyarsu yadda ransu yake so. Suna cin karensu babu babbaka. Mafi yawan ‘yan matan musulmai ne kuma ‘ya’yan Hausawa. Wanda abubuwan da suke yi saba wa addini da al’adar bahaushe. Sun mayar da Tiktok wajen nuna tsiraici da rawar rashin da’a.

A Tiktok za ka hadu da abubuwa iri-iri na ban dariya (comedy) tunatarwa (wa’azi), badala da fitsara iri-iri.

A Tiktok yarinyar da ba ka taba tunanin za ta iya fita bainar jama’a ta yi rawa, sai ka ganta tana tikar rawa a Tiktok. Akwai wani bidiyon ‘yan mata da ya yi ta yawo, sun fito a cikin bidiyon suna cewa tun da iyayensu sun hana su su shiga sana’ar harkar fim, to duk basirar su da suka so shiga harkar fim da ita sai sun karar da ita a Tiktok.

Akwai kuma wadanda wa’azin wannan matashin Malamin mai suna Jikan Malam shi suke dora muryarsa, sai su hau kai, su yi ta kwaiwayonsa. Saboda Malamin yana da abin dariya.

Illarsa shi ne, su wadannan matan da suke ta rawa da juyi a Tiktok, suna yin haka ne saboda suna jin su matasa ne masu jini a jika, abin da suka manta shi ne, za su girma, su haifi ‘ya’ya kuma za su kalli wadannan bidiyos din da suka yi. Haka kuma ko da mutuwa suka yi, haka za a ci gaba da saka hotunan bidiyos din da irin abin da suka yi a cikin bidiyon. Ko cikin satin nan sai da na ga hoton wata ta rasu, ana ta dora bidiyo dinta a Tiktok, bidiyon babu kyan gani, amma duk da ta rasu bidiyon bai daina yawo ba.

Insha Allah a gaba zan yi rubutu a kan Tiktok din. Mai taken TIKTOK DA YADDA AKE AMFANI DA SHI.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button