Labaran Hausa

Irin Wannan Samarin Tun A Duniya ‘Yan Wuta ne, Bayan Kallon Wannan Bidiyo, ‘Yan Mata Ayi Hattara Wallahi

Irin Wannan Samarin Tun A Duniya ‘Yan Wuta ne, Bayan Kallon Wannan Bidiyo, ‘Yan Mata Ayi Hattara Wallahi

CLICK HERE TO WATCH FULL VIDEO 

👉Abunda kazo Dubawa Yana ƙasa da wanann Bayanin namu Kaja ƙasa da wanann Rubutun Namu Dan Ganinn Abunda kazu Dubawa 👇👇

Yadda Wani Matashi Ya Yanke Mazakutarsa Bayan Yanke Masa Hukunchi Daurin Rai Rai

Wani mutum ya datse mazakutarsa bayan kotu ta yanke masa hukuncin daurin rai da rai. Mutumin mai suna Henry Hodges ya yanke wannan shawarar cikin bacin rai, LIB Ta ruwaito.

An yanke masa hukuncin ne bayan ya halaka wani mai gyaran waya a shekarar 1992.

Ana zargin abinda ya hassala Henry shi ne yadda ya bukaci lauyansa ya kai masa abinci na altarma a gidan yarin amma jamíai suu ka hana shi ci. ●☏Ga Number Wayarmu Only ✆WhatsApp 08035046965

Da farko akan kisan da yayi, an yanke masa shckaru 40 ne, daga bisani kuma aka gane cewa shi ne ya halaka wani injiniya a wani otal da ke Atlanta.

Lauyansa ya kai masa ziyara Cibiyar Tsaro ta Riverbend Maximuma Nashville, inda ya je masa da abincin, sai dai an hana shi ams

An ga yadda Henry yayi bayan gida ya fara shafawa a bangon cikin gidan gyaran halin.

Daga bisani kuma ya dauko reza a dakinsa inda ya fara yankar damtsensa a ranar 7 ga watan Oktoba.

Wani babban jamii ya bukaci a mayar da shi daki bayan duba shi.

Daga nan ne ya dauki reza a fasassun kwalabc inda ya guntule al’aurarsa gabadaya.

Yanzu haka jami’an sun samar da dakin da za a kebe shi a gefe guda, saboda kada ya 7ama hatsari ga kansa da wasu daban. Sannan kuma kada a dinga daure shi tamkar dabba.

Ga Bidiyon sai kukala 👇👇👇👇👇👇

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button