Labaran Hausa

Innalillahi wa’inna ilaihi Raji’un : Yadda Yan ta’addan suke azabtar da wata tsohuwa a Zamfara (bidiyo)

Innalillahi wa’inna ilaihi Raji’un : Yadda Yan ta’addan suke azabtar da wata tsohuwa a Zamfara (bidiyo)

Sheikh Murtala Bello sokoto ya wallafa wani bidiyo da san bindiga sukeyiwa wata tsohuwa bulolo kuna dukarta da zagin maya ce wanda abun akwai ban tausai sosai a cikinsa.

Irin yadda suke ta barazarar zasu kashe ta idan basu fadi mutum nawa ta kama a cikin zuri’arsu ba wanda matar kana cewa babu amma dole wuya tayi wuya tace mutum bakwai ta kama.

Ga bidiyon yadda suke azabtar da wannan tsohuwa nan.

Video Player

Equitynewstrack ta tattaro martanin mutane a karkashin comments section na wannan bidiyon inda mutane suke fadi.

@shehu D. Malam: Wannan baiwar Allah ko ba komai ta haife su, ko kuma ta haife iyayen su sannan uwa ce a wajen wasu, mutun ya kaddara cewa mahaifiyar sa ce yaya zaiji a ransa?

Wannan fitinar da tsananin zalunci shine ke faruwa a qasar mu ta Hausa a dai-dai lokacin da dan Arewa ke shugabantar Nigeria, wannan sakacin gwamnati ne yasa ake tozarta bayin Allah a haka… Dangin shugaban Nigeria ne ke wannan ta’adancin (90%) wannan yana daga cikin dalilin zura masu ido su rinqa muzgunawa Talakawa.

Allah yayi mana katangar qarfe da duk wani azzalumi da zaluncin sa.

@Abdullahi umar satiru : Akaramakallah wannan abun ba a zamfara dai yake faruwa ba yanxu haka kauyukkan isa abunda sukeyi kenan

Irin satiru hkn ta faru
da baice
da katanga yanxu abunda sukeyi kenan idan anyi daidai da baka son mutun ko akwai wata yar tsama tsakanin ku da kaje ka basu kudi kace wannan mutumin mayene babu bincike babu komai hk zasuyimai

@Mustapha Yaro Tsigah : Innalillahi wainna ilaihir rajiun. Shuwagabani kuji tsoron Allah, Kuna ganin irin wanan wulakanci da akeyiwa wanan baiwar Allah. Duk mai hanu acikin wainann Abu ya Allah ka durkakemanashi.duk kuma mai mulkin dazai iya Hana wanan Abu yaki yakar shi ya Allah kadur kakemanashi, inmai gani ya Allah kamakantardashi, ka kurmatardashi, ya Allah ka haukatardashi , ya Allah kahadashi azabar duniya da talahira.Allha ya isa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button