Matan arewa

innalillahi wa inna ilaihi raji’un yadda yad da fati slow tayiwa tema makashi sujjada

innalillahi wa inna ilaihi raji’un yadda yad da fati slow tayiwa tema makashi sujjada

innalillahi wa inna ilaihi raji’un yadda yad da fati slow tayiwa tema makashi sujjada

gaskiya dai wanan abun da fati slow tayiwa tema makamashi ya matukar bawa mutane mamaki wasu kuma suna ganin abun da tayi yayi daidai.

domin tayi hakanne domin naiman gafara to amman gaksiya da akwai lauje cikin nadi a irin wannan abun bai daceba sabi da ai allah swt kawai ake yiwa sujjada domin girmamasa .

to amman a wannan gefen aka hango faifan bidiyo yana yawo fati slow tana yiwa tema makama sujjada domin naiman gafararta sabi da tayi mata laifi .

kada na cikaku dai da suruta wannan tasha taku mai albarka wato manylabarai.com ta naemo muku wannan bidiyon domin ku ganewa idon ku.

muna bukatar bayyan kungama kallah wanan bidiyon kuma ku bayyana mana ra.ayinku a comment mungode da ziyara👇

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button