Kennywood

Innalillahi Jaruma Rahama Sadau Ta Saki Wani Bidiyo Tare Da Jarumin Nollywood Yana Sumbatar Ta

Innalillahi Jaruma Rahama Sadau Ta Saki Wani Bidiyo Tare Da Jarumin Nollywood Yana Sumbatar Ta

CLICK HERE TO WATCH FULL VIDEO NOW

Babbar jarumar kannywood Rahama Sadau wacce tauraruwar ta ke haskawa bama a kasar nijeriya kadai ba harda sauran manyan kasashen duniya bayan da ta fito a wani shahararren shirin fim dinner indiya.

A cikin wannan kwanakin bayan dadewar ta a cikin masana’antar nollywood wato nijeriya fim ta saki wani bidiyo tana tare da daya daga cikin manyan jaruman nollywood dinner yana sumbatar ta hakan yasa mutane yan uwanta musulmai sukayi ca kan bidiyon sun’s zagin ta.

Haryanzu wannan jaruma bata ce komai kan maganganun da da mutane ke yi kan wannan bidiyo nata ba daya karade soshiyal midiya cikin dn karamin lokaci bayan ta daura shi a shafukan ta na sada zumunta.

Kamar yadda kuka sani jaruma Rahama Sadau ba ma’abociyar yin martani bane idan tayi abu ana zaginta kan shi. Wannan shine bidiyon wanda tayi tare da jarumin nollywood din wanda yanzu haka mutane suna cigaba DA yada shi sannan suna zaginta.

Wannan shine asalin bidiyon da jarumar ta daura wanda yake a kafar YouTube channel:

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button