Hausa Series Film

innalillahi har saida aka naimo tsohon mijin momi gombe akan wannan maganar sannan yace..

innalillahi har saida aka naimo tsohon mijin momi gombe akan wannan maganar sannan yace..

innalillahi har saida aka naimo tsohon mijin momi gombe akan wannan maganar sannan yace..

Wallahi karyane ba ‘yata bace bantaba haihuwa ba amman shiga kagani da idon ka.

gaskiya ta fito yarinyar nan ba yar mome gombe bace gaskiya ta bayyana .

wannan sabon bidiyon ya fitone bayan da wannnan matashin yayi amai kuma lashe a wannan kafar da kuka sani ta sada zumun ta wato tikto.

bayan da matashin ya fito yanayin wani bidiyo tare da karamar yarinya inda yake tambayar ta cewa tagayawa duniya cewa ita yar mome gombe.

matashin ya kara da bayyanawa duniya cewa shifa wannan bidiyon da yayishi ya yishine a cikin wasa bai taba tunanin mutane zasu kallah dayawaba.

mutane da dama sun bayyana ra.ayinsu kamar haka inda wasu sukace kamashi akayi aka masa duka sannan kuma akasashi yayi bidiyo kuma ya karyata kansa .

inda wasu kuma sukace ai kawai tsoran allah yayi inda yaga jarumar da kanta ta fito tayi bidiyo kuma ta kartashi sannan ranta a bace hakan yasa yayi sabon bidiyo ya fadi gaskiya ga bidiyonnan a kasa👇👇👇

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button