KennywoodMatan arewa

Innalillahi Bayyanar Wani Bidiyon Sadiya Haruna Tana Wanka Ya Janyo Mata Zagi Da Tsinuwa Wajen Mutane bazamu yarda da wannan iskancin ba sai munkai ki hisba

Innalillahi Bayyanar Wani Bidiyon Sadiya Haruna Tana Wanka Ya Janyo Mata Zagi Da Tsinuwa Wajen Mutane bazamu yarda da wannan iskancin ba sai munkai ki hisba

Babban yar kasuwa kuma tsohuwar jaruma kannywood sadiya haruna wacce take yiwa kanta lakabi da sayyada sadiya haruna a yanzu. Wannan tsohuwar jaruma ta kasance a cikin wani sabon kasuwancin siyar da kayan gyaran jiki.shiga nan๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Magungunan gyaran iyali maโ€™ana maganin karfin maza dana mata a kokarinta na tallata wannan sabon kasuwanci nata domin janyo hankulan mutane tayi wani bidiyo lokacin tana wanka a matsayin talla domin janyo hankulan mutane.๐Ÿ‘‰FULL BIDIYO

Tabbas tasamu abinda take so na janyo hankulan mutane sai kuma daga baya abun ya zama mata matsala inda mutane suka cigaba da zaginta suna tsinuwa wasu ma daga ciki suna cewa ta daina yin amfani da sunan musulunci tana iskanci idan kuwa ba haka ba zasuyi maganinta.

Wannan tsohuwar jaruma bata tsaya daga nan ba a yan kwanakin da suka wuce bayan ta mayar da sunan ta sayyada sadiya haruna tayi wani sabon bidiyo wanda take wanka tana tallar wani ssbon sabulu nan da nan mutane sukayi mata ca suna zagin ta har aka samu wasu suka kaita kara kotun musulunci.

Anzo har gida an kama wannan jaruma an kaita kotu, kotu ta yanke mata hukunci ta tura ta gidan gyaran hali domin halinta yana bukatar gyara tayi tsawon kusan wata ukku a gidan yari.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button