Inda Ranka : Rarara na shirin yin Waka Mai Zafi
Inda Ranka : Rarara na shirin yin Waka Mai Zafi

Dauda Kahutu Rarara yayi wani tsokaci bayan ga dukkan alamu ya kamala daukar bidiyon sai jagaba da suke yi a jihar Gombe.
A kwanakin nan ayi ta abubuwa wanda akwai rikici tsakanin mawaki dauda kahutu Rarara da gwamantin jihar Kano wanda ake tunanin yayi masa habaici a cikin sabuwar wakarsa ta ya fitar mai sunan Lema ta sha kwaya.
Wanda anka ji ya ambaci hankaka wanda mutane suke dora wannan suna ga mai girma Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje inda yayi zambo sosai a cikin wakar tasa.
To shine mawakin yayi wani rubutu a shafinsa na sada zumunta wanda bai iyar da kalmamomin ba amma kuma mutane sun fahimci abinda kalmomin mawakin ke nufin da ya wallafa q shsfinsa na sada zumunta twitter kenan.
“Rara Nakara Shiri Dan Yo Maizafi”
Hausaloaded.com ta tattara martanin mutane a cikin wannan rubutun nasa.
@Abdulkadir A. Yana cewa : Kadai bi a hankali dan masu takama da Ilimi, kudi, sarauta ga kuma izza ma Baba Ganduje ya ballasu ballantana Mawaki kuma Kolo wanda Allah natuba kusan wadancan baka kai ba. Ganduje bai da tsara a Birni Dabo ?
@Yusuf Nura : To wannan kolon dai yafi ka da ….?
@Tycoon : Kowa ya samu rana se ya yi shanya. Dankauye ya samu dama se shegantaka.
@Muhammad : Rara taka takare yanzu kano ta gagareka shi sai kanemi sulhu sai aduba yuwar zaka iya shiga ko ba’abarka ba
@MD Dankaka : Gaskiya rarara jami’ar wakace da gaske, allah yakara basira kuna yi muna jin dadi rara duniya.