Matan arewa

Ina Neman Miji Amma Mai Aikin Gwamnati Ko Kuma Mai Aikin Kanfani Mai Tsoka Wanda Zai Rike Ni Tsakanin Sa Da Allah Tirƙashi.

Ina Neman Miji Amma Mai Aikin Gwamnati Ko Kuma Mai Aikin Kanfani Mai Tsoka Wanda Zai Rike Ni Tsakanin Sa Da Allah Tirƙashi.

CLICK HERE TO WATCH FULL VIDEO NOW

Ina Neman Miji Amma Mai Aikin Gwamnati Ko Kuma Mai Aikin Kanfani Mai Tsoka Wanda Zai Rike Ni Tsakanin Sa Da Allah Tirƙashi.

Budurwar Wadda Yar Asalalin Jahar Kaduna Ce, Ta Baiyana Shekaru Dakuma Kwalin Karatunta Dama Aikin Da Takeyi Kamar Haka.

Shekara ta 34
Ina da Bsc da Masters
Sannan Ni yar Jihar Kaduna Ce
Ina Aiki.

Ni, a shirye
nake na Aure ka, amma dan Allah banda wasa ko kuma yaudara tsakani da Allah, Idan Kasan Baka Shirya Aure Ba, Dan Allah Karka Zomin Da Wasa Ko Yaudara.

Sannan dan Allah mai aikin gwamnati nake so wanda ya shirya Yin Aure Batare Da Bata Lokaci Ba.

Mundai Samu Wannan Cigiyane Daga Shafin © Amintacciya Wanda Suka Wallafa A Shafin Su Na Sada Zumuntar Facebook.

Don Haka Samari Yan Boko Ma’aikata Aikin Gwamnati Ko Aikin Kamfani Ga Dama Ta Samu.

Idan Akwai Wanda Ya Shirya, Sai Ya Gwada Sa’arsa Ga Wannan Budurwa Mai Neman Mijin Aure.

To jama’a zamuso mukarɓi ra’ayoyin akan wannan lamari na wannan baiwar Allah don jin tabakinku zamuso kubiyomu kaitsaye tasahinmu na tsokaci kaitsaye.

Ga cikakkan video 👇👇👇👇

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button