Hanyoyi Biyar Da Mai Saurin Inzali Zai Bi Domin Ganin Ya Magance Wannan Matsalar
Hanyoyi Biyar Da Mai Saurin Inzali Zai Bi Domin Ganin Ya Magance Wannan Matsalar

CLICK HERE TO WATCH FULL VIDEO NOW
Maigida bai kamata ka fara tunanin biyan bukatarka ba kafin ta iyalinka, ka sani wannan iyalinka ce biya mata bukata wajibi ne a kanka, ba wace ka daukoce domin zina ba.
Wannan tunanin zaisa nan da nan kayi saurin kawowa kafin ita, galibi wannan tafi faruwa ga auren fari wajen maza tare da rashin samun wannan ilimin.
To wannan damuwar takan taru a zuciyar matarka har ya zamana bata iya kawowa, sai tayi ta haihuwa ba tare dajin dadin saduwar ba.
Hakanan dadewa ba’a sadu ba yakan janyo wannan matsalar ta saurin kawowa, hanyoyin magance wannan babbar matsala sune kamar haka.
(1) – Kayi kokarin shafa gabanka in kaji zaka kawo sai ka bari, ka sakeyi har kamar uku a kwana uku cikin mako guda.
(2) – Kanemi tsawaita lokacin kawowar, in kaji kafara sama sai ka zare sai hankalinka ya kwanta saika mayar, wannan yana da kyau sosai.
(3) – Idan sha’awarka ta fara sama sai kazaro ka wanke da ruwan sanyi ka share da tsumman da yasha ruwan sanyi, sannan ka mayar, amma ruwan ya zamana ba mai sanyi ne sosai wanda zai cutarka ba.
(4) – Idan iyalinka ce a kasa, tabbas akwai saurin kawowa da wuri sabida saurin zuwan jini gabanka, amma idan itace a sama bazaka sami wannan karfin ba.
(5) – Idan sha’awarka ta fara motsawa saika zarota, matar ka ta dora babban yatsarta a bisa kan gaban naka a kasa saita matse da dan karfi ta cigaba da matsewa, zaka danji zafi nan take sha’awar zata kintse idan an jima kadan saika mayar, to amma fa kasani duk bayanan kar kabari sai sha’awarka ta gama haduwa.
A wannan lokacin ba wani abu da zai iya taimakonka, wadannan hanyoyi sukan taimaka da kashi 95/100, sai yin amfani da maganin dagawar sha’awa wato (Prozac) likitoci sun sanshi, amma magungunan da ake yawan sayarwa gaskiya suna rage jin dadi.
Idan kai mai saurin kawowa ne kuma daka kawo gabanka zai kwanta to kada ka sauka kaci gaba da kokari, wannan yaukin ba zai jima ba zai daskare, hakan zai taimake ka ka sake mikewa ko kuwa ita uwargidan ta sami abin da take bukata.
Allah Yasa A Dace
A Wani Bangaren Kuma Yadda Mace Zata Karawa Kanta Ni’ima
Wannan fa ida da zamu kawo magani ne da yake magance matsalolin sanyin mata
sannan yana karawa mace niima sannan kuma yana matse mace sosai da koma kamar budurwa.
YADDA ZAAI SHINE:
Da farko za’a samu garin hulba chokali 1 garin bagaruwa rabin chokali sai a hada da ruwa kamar kwanan sha sai a tafasa sosai idan aka sauke yadan huce sai mace da rike tsogunnoa ciki, ko kuma ta rika kama ruwa dashi safe da yamma.
Idan da dama sai ta samo auduga ta dangwalo man Habbatus saudat tayi matsi dashi.
Matsalar Infection
1-rashin gamsar wa a yayin jima’i.
2- rashin haihuwa.
3- rikicewar al’adah
4- soshe-soshen gaba a cikin mutane, har wasu su ringa k’yamar ki da abun hannun ki.
ALAMOMIN TOILET INFECTION*
1-fitar farin ruwa.
2- rikicewar al’adah.
3-kaikayin gaba.
4-gaba ya ringa yin zafi a yayin yin fitsari.
5- jin tsirar gaba ba tare da dalili ba.
6- yin fitsari guntu-guntu.
Allah Yasa Mu Dace Ameen.
Domin Karin Bayani Zaku Iya Tuntubar mu ta wannan Lambar Whatsapp Din
Whatsapp No:+2347013008931
Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan maganin zamu so karben a sahen mu na tsokaci
Ku Biyomu ta Shafikan mu na sadarwa