Health

Hadin Maganin Da Zaki Karawa Kanki Duwawu(Hips) Da Ni’ima A Wajen Mazajenku

Hadin Maganin Da Zaki Karawa Kanki Duwawu(Hips) Da Ni’ima A Wajen Mazajenku

CLICK HERE TO WATCH FULL VIDEO NOW

Kafin kiyi amfani da maganin karin girman hips ko duwawu Abinda ya kamata kifara sani shine yaya yanayin jikinki yake watau sigarki take don karkiyi karinda zaiyi miki yawa ko yayi miki kadan.

Kuma kiyi tunani shin yadace kiyi karin ko ba daceba.

Abinda nake nufi shine akwai mace Wanda taketa

kiba ita wannan batada matsakar wannan koda yake ana samu wacce kibarta tafi yawa ta sama.

Akwai kurma mace wacce take batada kiba amma tanada breast (nono) sosai to irin wadannan zaka samesu basuda wadataccen hips irinsu sune ya kamata.

surinka kokarin amfanida maganin karin hips amma mace wacce batada nono sosai tun tana budurwa ana samunta da hips itama wannan babu ruwanta da wani maganin karin hips.

To idan kinga ya dace ki kara hips ga hanyoyinda zakibi in Allah ya yarda zakiyi nasara.

(1) Kisamu dankali na hausa ko na turawa ki dafashii saiki yanyankashi sannan ki dakashi ki zuba acikin nono ko madara peak sannan ki zuba zuma ki gaurayashi sosai kisha zaki iyayinsa sau3 Akowanne sati tabbas wannan hadin har ni ima yana karawa mace.

(2) ko kuma ki samu kankana ki yanyankata da gwanda itama ki fereta sai kabewa itama ki yankata kokumba (gurji) shima haka da tumatur ki yanyankashi ki wankeshi duk kiyi markadensu waje daya ki tace ruwan kinasha sau2 a rana Shima wannan yana kara hips sannan yana karawa mace ni ima.

KARIN HIPS (DUWAWU) budurwa ko matar aure kike zaki iya jarraba wannan hadin wato Abarba da Ayaba, da Gwanda da Kankana ki markadasu ki tace ruwan sannan ki zuba Zuma da Madara peak ki ajiyeshi inda bazai baciba ki wuni kinasha kuma kowane lokaci zaki iyasha babu adadi amma anaso kisha da safe kafin kici komai Haka kuma kina iya samun Zogale dafaffe, ki hada da ganyen Alayahu, ki zuba Tumatiri da Albasa, ki yi kwadonsu da kuli ki rika ci shima wanan yana karawa mace hips.

Allah Yasa Mu Dace Ameen.

Domin Karin Bayani Zaku Iya Tuntubar mu ta wannan Lambar Whatsapp Din

Whatsapp No:+2347013008931

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button