Kennywood

Gaskiya ta bayyana director da yake lalata da sabin jarumai…

Gaskiya ta bayyana director da yake lalata da sabin jarumai…

Wai menene gaskiyar jita jitan da ake yadawa akan wani babban darak ta mai shirya hausa fim da ake cewa yace sai yayai iskanci da wata jaruma kafin saka ta acikin fim.

A gaskiya wannan labarin munajin sane kawai amma babu haki kanin tabbacin hakan yafaru sai dai koda yafarumma babu wanda yasani domin munga rubutun wani sai mukaji kame kame ne abun.

Gaskiya ta bayyana director da yake lalata da sabin jarumai…

Babu wani kwakw kwarar shaida da za’a ace an kama darak ta zayyi iskanci da sabuwar jaruma dan haka bayan munga wannan rubtun sai muka ce zamu zo muku dashi domin mu fayyaace gaskiya wannan shine abun da wani mai rubutu yace

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button